Aya mai sukari
Steps
- 1
Zaki samu ayarki ki wanketa sai ki jikata ta kwana
- 2
Idan ta jiku sai ki wanketa ki samu babban tray ki bazata tasha iska,saiki zuba ruwa tukunya kadan ki zuba suger har sai ya fara danko kamar zuma
- 3
Saiki debo ayarki ki zuba akan suger din da flavour kina juyawa da sauri da sauri
- 4
Idan kin gama saiki juyeta a babban tray tsha iska sbd suger din yay haske kamar haka
Similar Recipes
More Recipes
-

ifuchi
-

Sarvat Hanif
-

Justin Gonzalez
-

Justin Gonzalez
-

Banana Chocolate Chip Mini Loaves
Justin Gonzalez
-

Madhvi Srivastava
-

Prachi Phadke Puranik
-

5-Ingredient Skillet Breakfast Casserole
Christina Landers Thompson
-

Rewwdog
-

lyannev1991
-

skunkmonkey101
-

Jay Kramer -

Amisha Chheda
-

Kiran Chhatbar
-

Dr.Madhumita Mishra
-

Ruchi Agarwal
-

Adarsha Mangave
-

Mrs baba
-

Rimjhim Agarwal
-

Cakeshub
-

Ella Rowland
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6609342













Comments