Cooking Instructions
- 1
Za a samu nama marar jijiya da Mai tsoka zalla sai a daura a wuta azuba magi da kayan kamshi,albasa. ya dahu sosai ruwan ya tsotse sai a daka a turmi akwashe a faranti a barbaza ya sha iska sai a zuba mai a non stick pan azuba naman adinga juyawa harya soy u.
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
Dambun nama Dambun nama
Sallah tazo ana sarrafa nama kala kala, dambun nama yana ciki. #layya teezah's kitchen -
-
-
-
-
-
-
Miyar kayan lambu Miyar kayan lambu
Yana da muhimmaci ga lafiya Kuma kowa zai iya ci sann Kuma kowa zai iya yi Habiba Abubakar
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6671438
Comments