Tuwon semo da Miyar danyar kubewa

#lagosstate......... Wow testy
Tuwon semo da Miyar danyar kubewa
#lagosstate......... Wow testy
Steps
- 1
Ki dora ruwa idan ya tafasa ki rage Ki kwaba semo kadan da ruwan sanyi saiki zuba a ruwan ki dake tafasa, kiyi talgi saiki rufe idan ya tafasa sosai har yana kumfa saiki zuba garin semon kina juyawa har yayi yanda kike so, sai ki sa ruwan zafi kadan, ki rufe ki rage wuta ki barshi ya silala, saiki kara tukawa saiki kwashe a ledar kullah tuwo, shikenan
- 2
Ki yanka kubewa ki daka. ki dora ruwa kisa kayan kamshi da curry da maggi 1 idan ya tafasa sosai saikisa kibewar kina juyawa har ta ware saiki bari ta dahu amma ba sosai ba saiki sauke shikenan
- 3
Ki soya mai kisa kayan miyarki da kika jajjaga, kisa maggi da curry kadan idan ya kusa soyuwa saiki sa sardine dinki ki juya Ki bashi 5 minutes saiki sauke shikenan........... Aci lafiya
Similar Recipes
More Recipes
-

Smoked Salmon, Mushroom & Cheddar Breakfast Skillet
Steve Mullett
-

chef Nidhi Bole
-

Aishwarya Kitchen A
-

Sanuber Ashrafi
-

Healthy Beetroot Peas Little Millet Pulao
Rita Talukdar Adak
-

Darshana Patel
-

Juicy Homemade Beef Burger (Restaurant Style)
ultra_recipes -

ldscorpio1
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Joseph Hoffman
-

Living Without A Gallbladder
-

Larry Page
-

halima shehu amuma -

Living Without A Gallbladder
-

Minced beef served with boiled green beans, carrots and rice
Kereto's Kitchen
-

Sibonisile Mdluli
-

Chef Fasma
-

Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
-

Deepsikha Chakraborty
-

Homemade chips and coleslaw salad
Wang'z Esther
-

Porridge Beans mixed with Sweet Potatoes and Ripe Plantain
Charity Brian-Dappa Abujamoms 6
-

Zinny's Belle Care Abjmoms







Comments