Danwaken flour
Steps
- 1
Zaki tankade flour dinki ki zuba kuka aciki
- 2
Saeki juya su hade
- 3
Sannan ki zuba ruwan kanwar da kika jika a ciki ki kwaba,amma kiyi amfani da rariyah gurin zubawa,sannan bayan kin jika ki barta ta kwanta sbd kasa
- 4
Saeki kwaba
- 5
Zaki iyah amfani da hannu amma ki tabbatar kin wanke hannunki kafin ki kwaba
- 6
Nan gashi y kwabu
- 7
Saeji dinga dangwalar ruwa a cokalinki kina diban kadan kina sawa
- 8
Saeki dinga sawa a tafashen ruwa kamar hka harki gama
- 9
Zaki iyah sakawa da hannu
- 10
Kada ki rufe tukunyar sosae sbd idan y tafasa zaeyi zuba,idan yayi tafasa biyu saeki tsame kisa acikin ruwa mae kyau
- 11
Nan ga danwakenmu ga G/oil,salad,maggi,yaji,tomatoes, cucumber da onion.
- 12
Ready to enjoy😋😋😋
- 13
Hmmmm❤❤❤
Similar Recipes
More Recipes
-

Persian Pickled Cornelian Cherries
Fateme Persian Kitchen
-

Sweet Potato And Kand Thecha Chaat
Shital Jataniya
-

Rose Coconut Ladoo - Fireless Quick Ladoo In 15 Minutes
Manisha Sampat
-

Bianca Mwale
-

Shobha Deshmukh
-

Madhumita Bishnu
-

Pragati Hakim
-

Guruji Kitchen
-

Mridula Srivastava
-

ldscorpio1
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Joseph Hoffman
-

Living Without A Gallbladder
-

Larry Page
-

ldscorpio1
-

Bynt_muhammad
-

fatma musa
-

Judith Okpe Abj Moms.78
-

Huwailat sabo -

Fruits + groundnut + boiled eggs
AustBrill Kitchen Affairs AbjMom32
-

Huwailat sabo -

Minakshi Singh























Comments
Which kind of cup