Steps
- 1
Ki yanka daidai kk son shi sai ki wanke ki zuba a tukunya Kar ki sa ruwa na jikin shi ya Isa ya sulala shi anfi son ruwan ya kafe a jiki. Ki zuba kayan kamshi dasu Maggi ki yanka albasa ki rufe ki barshi ya dahu har ruwan ya tsotse a jiki.
- 2
Sai ki samo frying pan ki dauraye shi ki daura a wuta ki zuba Mai in yai zafi sai ki soya naman sama2 sai ki kwashe a colender man ya tsane.
- 3
Ki yanka su tarugu,albasa,da koren tattasai ki soya su ki saka su Maggi da curry in ya fara soyuwa ki zuba naman ki juya su hde a jikin shi. Aci da fried rice ko jallof ko da bread.
Similar Recipes
More Recipes
-

Foram C. Virani
-

Shradha Nema (foodgazin')
-

Monika Jain
-

Deepti Johri
-

Heena Jani
-

Ananthi @ Crazy Cookie
-

Shobha Deshmukh
-

Sudipa Gope
-

Roasted Chicken Thighs with Hot Italian Sausage
Crock Pot Girl 🤡
-

Yoggi
-

Chicken wings with spicy garlic sauce
Dewi (Caraway Cooking Class)
-

Elizabeth's Cherry Pie Dessert
hbrewer
-

SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

Anjana Jhunjhunwala
-

Cinnamon tea with homemade bread
Zahal_treats
-

Dry fruits stuffed baked apples and bananas in Rabri
Sadhana Mohindra
-

Bugis Mandi (steam gluten rice cake)
Dewi (Caraway Cooking Class)
-

Monalisa Misra -

Poonam Sardana
-

Anjali Mukherjee
-

Lisha Mukherjee
-

Kanchan Karan Bhatia









Comments