Kantun Ridi......

#breakfastideacontest..........I like to take it early in the morning
Steps
- 1
Da farko xaki surfe ridinki idan ya surfu sai ki wankeshi amma fa gurun wankewan baxakisa hannu a ciki ba xaki sa ridin a roba inda dai xe wadata sai ki dibo wani ruwan a wani roban sai ki saya a saye ki xuba ruwan kan ridin dake cikin wani roban xakiga dusa y tashi saman ruwan sai ki siyayeshi ki tace dusar da lariya kiyi ta wankewa dai har ya fita in ya fita dusar kenan fa nake nufi in y fita sai ki regeshi saboda kasa sai ki saneshi ruwan y fita sai ki shanyashi y bushe in ya bushe sai suya*
- 2
Toh wurin suyan xaki sa tukunyarki a wuta sai ki juye ridin cikin sa kiyi ta mosawa har y soyu halamar soyuwa sa sai ki taba a bakinki xakijishi y bushe sosai toh in ya soyu sai ki juyeshi a roba sai ki maida tukunyan wuta ki xuba sugar ciki ya narke ya dawo ruwa
- 3
Sai kisa siyayyen ridinki cikin sugar kiyi ta mosawa amma da muciya yafi dadin tukawa in sugar ya hade jikin ridin daidai fa kin shunfida abin da xaki juye akai kamar buhu hakannan in kin juye sai kisa kasan mara ki lelayashi in yayi sai kisa kwanba ki kara lelayashi dashi har yayi kyau sai yanyanka inda kikeso aci dadi lfy🤣🤣😋😋😋💃💃💃💃*
Similar Recipes
More Recipes
-

evamamo -

Cluelesskitty
-

Garlic-Lemon Pepper Chicken Wings
Sarvat Hanif
-

Coffee and Hazelnut No Churn Ice Cream
Rianne Van setten
-

Mix Vegetable. Kofta in Tomato Gravy
Hetal Poonjani
-

Isabel
-

Spiced Chai (Cooking With Spice Cookbook)
Cluelesskitty
-

Mango Smoothie Bowl With Nuts And Mix Seeds
Navnita Jaiswal
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

NCCook
-

Teresa Tsang
-

cookwhenbored
-

Living Without A Gallbladder
-

Sumy's delicious
-

Kim Govender
-

Trisha pramanik
-

Harminder Kaur Sethi
-

Njeri Thuku
-

Purnima Singh
-

Princess Amrah
-

Lucie Warigiah
-

Minakshi Singh








Comments (6)