Steps
- 1
Ki jika wake kamar minti biyar ki cire sa a ruwa kisa turmi ki surfa shi ki wanke ki fitar da dusar ki yanka albasa kisa attarugun ki bada akai miki markade
- 2
Idan an kawo maki ki motsa kulun ki zuba mai kisa maggi da curry da kayan kamshi da gishiri ki juya sosai ki samu leda ki kulla
- 3
Bayan kin gama kullawa ki saka ruwa a tukunya kisa kulin alalar nan ki aja ta a wuta ki dafa
- 4
For the source zaki samu carrot cabbage green pepper red pepper albasa maggi mai salt idan kina son yaji kisa attarugu
- 5
Ki zuba mai a pan kisa albasa kisa sauran kayanki ki hada komai da komai ki rufe minti biyu zatayi sai ki sauke sai ci
- 6
S
Similar Recipes
More Recipes
-

Spice and Zeal
-

Amazing Foodies
-

Favour ✨🌺
-

Nigerian Chin Chin (Deep Frying)
Favour ✨🌺
-

Cow Patties, aka Chocolate Peanut Butter Oatmeal Cookies
Hailey Debity
-

pinal Patel
-

wingmaster835
-

Cook Up
-

Cori Gladden
-

Cori Gladden
-

santoshbangar
-

Chef Alka Singh Tomar.(Blogger)
-

Geeta Khurana
-

Rajeshree Shah (Homechef), Gujarat
-

Kanchan Sharma
-

neha pruthi -

Zeinabmahe’s kitchen -

Ummu Sumayyah -

Mukti Sahay
-

Maureen 😀
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/7050819













Comments