Steps
- 1
Zaki hada tatashe taruhu ki gyara su ki wanke saiki dora ruwa in ya tafasa saiki juye su ki barsu su tafasa zuwa minti 20 ki juye su ki tsane su
- 2
Daga nan sai ki hadesu da ki markada kindora markaden a wuta ki barshi ya tafasa ya tsotse.
- 3
Sannan sai ki sa mai ki soya shi sosai, sannan zaki sa ruwan dumi ki wanke kifin ki sosai sai kisa akan kayan miyam ki ci gaba da soyawa kina iya zuba ruwa kadan saiki sa maggi da powdered garlic dss saiki rage wuta ki barta ta dahu a hankali,
- 4
Sannan sai kisa curry zuwa minti biyar ki sauqe
Similar Recipes
More Recipes
-

Swati Sheth
-

Healthy Punjab Starts Here! (JICA MSNA, Punjab)
-

Healthy Punjab Starts Here! (JICA MSNA, Punjab)
-

Supriya Devkar
-

Yongjie -

Ankita Kapil Varshney
-

Suchitra S(Radhika S)
-

Uzma Syed
-

Meals With Junior
-

SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

Grilled garlic butter colossal shrimp
SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

Princess Amrah
-

Beryl otieno
-

Gnocchi in Chilli tomato sauce
Ntiyiso Mkhabela Mlotsha
-

Mariya Balarabe Gambo -

Ayyush_hadejia
-

Umma Sisinmama
-

Fresumi
-

Chris Chastain
-

Umma Sisinmama
-

Umma Sisinmama
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/7295247












Comments (4)