Moringa sup with biskin masara

Hhhhmm so delicious
Moringa sup with biskin masara
Hhhhmm so delicious
Steps
- 1
Kisa namanki akan wuta idan yakusan Nina sai kisa wake kisa baking powder sbd zai taimakawa NASA wurin nuna
- 2
Bayan waken yanuna sai musaukar kijuyeshi a roba ki ajiyesa agefe
- 3
Sai kiwanke tukunyar kidaurasa awuta kisa mai idan yayi zafi kisa albasa idan yasoyu sai kizuba jajjagen tumatur tafarnuwa da attarugu kisa maggi da sauran sinadaran girki kidan soyasu sai kisa wannan waken da namanki da kika ajiye agefe kirufe har salon minti goma sai kikawo zogalen kixuba akai kibarsa kamar minti uku haka sai kisa gyada ki jujjuya kirage wutan kibarsa ta dahu kamar minti biyar shikenan kingama sai kisauke
Similar Recipes
More Recipes
-

Apple 🍎 Kiwi 🥝 Smoothie --- A Blend Of Freshness In Every Sip
Bina Samir Telivala
-

Crumbs & Chaos
-

Creamy Yam Porridge with Spinach
Ifeoma John
-

Annike ! :)
-

Avocado Wheat Bread Grilled Sandwich
Manisha Sampat
-

Deepa Rupani
-

Madhumita Bishnu
-

Kipp Clark
-

Rory McGarry
-

Cooking with Kimberly Wood
-

Slow Cooker Mushroom Ranch Pork Chops
StephieCanCook
-

My Grilling Spot
-

Yu-Art Kichijoji
-

Smruti Rana
-

Mrs ola -

Abidaaah's Kee
-

Raji Chandrashekar
-

Saroj Maniyar
-

Sweetened Rice (Meethe Chawal)
Harminder Kaur Sethi
-

Chhaya Raghuvanshi
-

Pooja Sahdev
-

Mrs Maimuna Liman
-

pooja







Comments