Alale da kunun kwakwa da plumbs

Alale da kunun kwakwa da plumbs
Steps
- 1
Ki jika wake ki surfa ki zuba ruwa ki gyara shi tsaf ki yanka albasa da attaruhubda tattasai ki markada a inji yayi laushi.....idan kin markada ki zuba kayan kamshi da sinadaran dandano da mangyada ki kukkula a leda ki zuba aruwa a tukunya ki dafa.
- 2
Ki dama markadaddiyar gyada da ruwa ki tace a tukunya ki dora akan wuta ki zuba plumbs idan ya nuna ki dama fulawa ki zuba kingauraya
- 3
Sai ki sauke ki zuba madara da siga da kwakwa
Similar Recipes
More Recipes
-

Aloo Dum(Bengali-Style Spicy Potato Curry)গরম মশলায় আলুর দম | A Bengali-Style Spicy Potato Curry
Swati Ganguly Chatterjee
-

Uzma Syed
-

Bethica Das
-

Lily
-

Makhna Dragon Fruit Rabdi With Fruits
Rita Talukdar Adak
-

Crispy chicken fettuccine alfredo
Sarvat Hanif
-

cudi
-

Christina
-

Aloo Masala Curry/ Aloo Tomato Jhol Without Onion Garlic
Navnita Jaiswal
-

jenscookingdiary
-

Harry Potter butter beer fudgeOnly 2 ingredients
🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

JazzyJonesy -

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Huynh Mh
-

Pooja Batra
-

Madhvi Jogia
-

Laura
-

Mitu's Magic
-

Mukti Sahay
-

Jagruti Manish (Dalwadi) Shah
-

Ayshah Sarky
-

Vegan hearty Italian spaghetti
Shellie Watson
-

Mumtaz Ramzan
-

Juhi Maurya





Comments