Golden yam with pp chicken

Mrs Ghalee Tk Cuisine @cook_13808718
Golden yam with pp chicken
Steps
- 1
Ki fere doya ki tafasa da salt da sugar sai ki sauke ki tsiyaye ruwan
- 2
Ki kada kwai ki yanka albasa dama kin dora mai a pan sai kina sa doyan a ruwan kwai kina soyawa amai me zafi idan dayan gefen yayi ki juya dayan har sai yayi golden brown sai ki kwashe.
- 3
Kisa mai kadan a pan ki jajjaga citta da tafarnuwa ki soya man sai ki yanka albasa ki jajjaga kayan miya ki zuba kisa seasonings sai kisa soyayyen kazan. Shikenan sai kiyi serving
Similar Recipes
More Recipes
-

Protein Rich Moong Dal Waffle - Dahi Wada (Waffle - Dahi Wada - No Fry)
Bina Samir Telivala
-

Phil
-

Cluelesskitty
-

Chicken and Vegetables Creamy Pasta Salad
Amazing Foodies
-

Madhumita Bishnu
-

Sarvat Hanif
-

Creamy Mango Chikoo Twist Milkshake (Eid Special Refreshing Drink)
Krishna Dholakia
-

mary jane
-

Mallika Ramshatriya
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

CoolJewel
-

Cheryl
-

Aunty M
-

Fatima
-

Paten dankali da kaza da shayi
Mrs Ghalee Tk Cuisine
-

Raghini Phad
-

patrick_huynh
-

Urvashi Belani
-

Alessandra
-

Farhat Banu
-

Divya Haridas
-

Chef Alka Singh Tomar.(Blogger)
-

Bethica Das
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/7487956







Comments