Offal pepper soup recipe by Khabs kitchen

Offal pepper soup recipe by Khabs kitchen
Steps
- 1
Ki kunna gas, a tukunya kisa wankakken kayan cikin ki kisa albasa,attarugu,kayan kanshi,spices, citta da tafarnuwa ki daura a wuta ki bar shi ya dahu
- 2
Bayan ya dahu ruwan dahuwar ya rage saura kadan saiki tace,ki anje ruwan gefe
- 3
Kisa mai a tukunya idan yayi xafi ki xuba kayan cikin ki soya sama sama,idan ya soyo ki juye a bowl
- 4
Awata tukunyar ki xuba mai kadan,da slice albasa kiyi ta juya lokaci xuwa lokaci har tayi laushi,sai kisa citta da tafarnuwa ki juya for 2min,kisa peas,dankali da ruwan Kayan cikin ki barshi ya tafasa
- 5
Idan maggi ya miki basai kin Kara ba sai kisa Kayan ciki ki barshi har sai su dankali da peas sun dahu
Similar Recipes
More Recipes
-

Apple Cake with Cinnamon & Ginger ~ Tao / Vegetarian
Zào Jün ~ TAO 'proof' Vegetarian Cooking
-

Delicious tasty coconut milk powder Barfi
Ramaben Joshi
-

Easy Weeknight Reverse Sear Porterhouse
Mama Ngai
-

Durreshahwar Khan
-

Shilpa Shah
-

Madhumita Bishnu
-

Laju Gehani
-

Kulsoom Bukhari
-

Namrata sarmah
-

Hiroko Liston
-

cindybear
-

cindybear
-

cindybear
-

DashaS
-

Christina
-

simon
-

Japanese Cabbage Okonomiyaki Pancake
Aunty Eiko's international cuisine experience
-

Tasneem Khan
-

Raduma Jamse (0716271944)
-

Emily Ogolla
-

satvik rasoi
-

Nikita Singhal
-

My Lemon/mustard rice #myuniquericecontest
Irene Odero
-

Rebecca
-

Catherine Ochieng



Comments