Steps
- 1
Da farko dai zaki samu danyar doyar ki,sai ki goga ta da abun goga kubewa Mai laushi bayan kin fere ta
- 2
Daganan sai ki samu roba Mai kyau da tsafta sai ki fasa kwanki aciki ki kada ki zuba citta saboda ya kashe qarnin kwan.ki hada da maggi
- 3
Sai ki juye kwanki akan wannan doyar da tarugu ke ciki,ki cakuda sosai yadda zai hade jikinsa sosai
- 4
Saiki daka tarugun ki da tattasai,sai ki yanka albasan ki,sai ki zuba a cikin gogaggiyar doyarki.
- 5
Daganan sai ki samu fraying pan ki zuba man gyada,sai ki dinga sakawa da cokali kamar dai yadda ake saka kosai.aci Dadi lafia
Similar Recipes
More Recipes
-

Hema Wane
-

ifuchi
-

Anas Wajahat
-

Tran Truong
-

Purab_Paschim_ka_Pyaala(Mango_Gandhoraj_lemon_smoothie)
Swati Ganguly Chatterjee
-

Moringa Masala Chaas (Moringa Spiced Buttermilk)
Krishna Dholakia
-

Low Carb Chicken Avocado Cucumber Boats (Keto friendly)
StephieCanCook
-

Rory McGarry
-

Dr.Deepti Srivastava
-

Sprouts apple coleslaw sandwich
Tina matta
-

Asthmeen
-

Andrea💛(Delish Cuisine)
-

Chef Queen ramcy
-

Tina matta
-

zainab umar
-

Bilqees's Kitchen
-

Princess Amrah


















Comments