Egg cupcakes
Steps
- 1
Da farko za'a fasa ƙwai a bowl sai ayi whisking ɗinshi sosai sannan sai azuba maggi da gishiri
- 2
Sai azuba madara da melted butter, sannan sai a ɗauko tsanwan tattasai da jan tattasai a yanka azuba, a yanka tumatir da albasa shima azuba
- 3
Sai ayi dicing ɗin carrot shima azuba, sai a motse sosai, sai a ɗauko cupcakes pan a shafa masa butter ko man gyaɗa sannan sai adinga zuba ruwan ƙwan, sai a gasa acikin oven, wurin zuba ruwan ƙwan kada acika saboda yana kumburowa, idan ya gasu za'a farajin ƙamshi sannan za'a gasa shine da low heat.
Similar Recipes
More Recipes
-

Cluelesskitty
-

mary jane
-

Jamaican Meatloaf with Peppers and Banana Topping
Rebecca Dunsworth
-

Gabriel Ivarsson
-

Lauki Thalipeeth (Bottle Gourd Flatbread)
Sangita Vyas
-

Angella Ambrose
-

Karthikeyan Nanjanavaram -

Easy Homemade Naan (Pan Method)
Phenny Sharon -

cindybear
-

alley927cat
-

Shanda
-

Felicia
-

Bacon Chili Cheesedog Casserole
skunkmonkey101
-

Kuldeep Kaur
-

Orange Chicken sauce Basmati rice.#Breakfast idea#Golden apron
Homemealss Catering Services.
-

zainab umar
-

Maryamaminu665
-

Ady
-

rebecca kamau
-

Miss Fluffy's Cooking (Angie's Italian Cooking)
-

Maureen 😀
-

Savitha Ravi
-

deepti







Comments (2)