Chips n pepper chicken

Chips n pepper chicken
Steps
- 1
First zaki fere dankalinki sai ki wankeshi da kyau ki sa a clean bowl sai ki yankashi yankan chips
- 2
Sai ki dauko mangadanki ki zuba a clean frying pan kisa albasa ki dan soya man sai ki soya dankalinki. Ki tsame shi a colander.
- 3
Bayan kin wanke kazanki sai kisa acikin pot da dan ruwa kadan da dan Maggi da albasa sai ki tafasa
- 4
Bayan kin tafasa sai ki soya shima a mai kisa a gefe.
- 5
Sai ki yanka su tumatur da attaruhu da albasa ki zuba a pot sai kisa oil kadan kisa Maggi n curry sai ki frying idan yayi sai kisa Kazan aciki kiyi ta stirring har sai ya hade jikin Kazan. Sai ki sauke.
- 6
Then its ready to serve.
Similar Recipes
More Recipes
-

Anoli Vinchhi
-

Durreshahwar Khan
-

Muniswari.G
-

Oven-roasted chicken drumsticks
Sarvat Hanif
-

Namrata’s Signature Baingan Anda Recipe
Namrata sarmah
-

culinarycubit
-

Bina Anjaria
-

Shilpa Shah
-

Green Raw Papaya Peanuts Zesty Crunchy Salad
Manisha Sampat
-

Crockpot Chicken and Dumplings
Michie Mich
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Chef Weird Beard
-

IkumiMatcha
-

Noori Motlani
-

Tonia Ugochukwu Bishop
-

Sumbul Qureshi
-

Rekha Rathi
-

Sumbul Qureshi
-

Anjumara Rathod
-

Archana Bhargava
-

Pooja M. Pandit
-

Sarita Mehta









Comments