Shinkafa da wake da salad

Meenat Kitchen @meenat2325
Garau garau ko wani irine akwai dadi #garaugaraucontest
Steps
- 1
Dafarko zaki tsince wake ki dorashi a wuta ki jefa maggi dunkule domin yayi saurin dahuwa
- 2
Bayan yan mintuna ki duba waken idan yayi taushi ki wanke shinkafa ki zuba, bayan mintuna 15 ki tace su ki kara tafasasshen ruwa kisa farin maggi da gishiri ki rufe domin ta karasa
- 3
Bayan mintuna 10-15 ki duba idan ruwan ya tsane tadahu ki kwashe, sannan ki yanka salad kisa gishiri ki wankesa kisa a colander, sannan ki wanke tumatur,albasa da cucumber ki yankasu aci dadi lapia.
Similar Recipes
More Recipes
-

Lemon mint kadha for digestion
DROOLSOME MORSEL BY AFREEN WASEEM
-

Sanuber Ashrafi
-

Sarvat Hanif
-

Cluelesskitty
-

Brown Butter Mini Chocolate Chip Cookies
Ashley Smith
-

Fudgy Brownie Cookies with Crackly Tops
Ashley Smith
-

Ashley Smith
-

Ashley Smith
-

Ashley Smith
-

Arezu
-

Italian stuffed chicken breast
Autumn Farmer
-

Tra Cul
-

Jenn's Ordinary Kitchen
-

Robin Keith
-

Crock Pot Girl 🤡
-

hafsat tahir salga
-

Helena -

Hauwa Dakata
-

Rice, steamed cabbage and coconut beans
Wambui Wa Otieno
-

Divya Haridas
-

Wambui Wa Otieno
-

Meenat Kitchen
-

Momyn Areefa -

Divya Haridas
-

Tayyaba Tayyaba
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/7866437



Comments