Steps
- 1
Dafako.na dauko kayan miyana nasa attaruhu yafiji Dan inason yadanyi yaji...nawanke na gyara na markada.
- 2
Saina dauko tukunya na wanke na daura mai a wuta na soya da albasa...nasa markadena na kayan miya Na soya nazuba ruwa nayi sanwan abinci nasa spices din danakeso dasu maggi narufe
- 3
Na dauko alayyahona da ganyen albasa na yanka kanana...naduba tukunya nayi sanwa na yatafasa nazuba taliyana na dauko soyayyen nama na na zuba...
- 4
Bayan mintoti kadan na wanke alayyaho da gishiri kadan da ganyen albasa na zuba..narufe.bayan ya nuna nasauke shikenan sai ci(note alayyaho na kadan nasa gaskiya.. Dan nafison ganyen Albasa shinasa da yawa).
Similar Recipes
More Recipes
-

Swati Sheth
-

Golden yolk chicken pasta, no cream (49g protein)
Studio Shoki
-

Neon pink dragon fruit smoothie, no protein powder
Studio Shoki
-

Whitney | Sprinkle&Spice
-

Myles Levin
-

Myles Levin
-

Myles Levin
-

Myles Levin
-

Myles Levin
-

Fennel and Celery Root Coleslaw
Myles Levin
-

Italian stuffed chicken breast
Autumn Farmer
-

Tra Cul
-

Jenn's Ordinary Kitchen
-

Robin Keith
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Ungarnished Grilled Spicy Gizzards&Liver
lusciouscenter_bysumy
-

Eeman's Kitchen
-

My Lamb Berry & Lime Tagine. 😘
Maureen 😀
-

Hayley Bradley
-

Zakarias Emc
-

seeyamas Kitchen -

Vivian A
-

Zahal_treats
-

Afreeda's_Bakery
-

Blessing M



Comments