Alale da miyar cabbage
So yummy and tasty
Steps
- 1
Farko dai ki surfa wakenki sannan ki wanke shi ki cire dattin sannan ki wanke tattasai ki zuba a ciki ki kai Nika,bayan an Nika sai ki zuba mishi man ja kadan da maggi sai ki Dan zuba ruwan dumi daga Nan sai ki kulla a Leda ki zuba ruwa a tukunya ki rufe.
- 2
Daganan saiki wanke kayan miyanki ki yanka su ko jajjagawa saiki suya Mai hade da albasa saiki zuba kayan miyan ki barshi bayannan saiki yanka cabbage dinki ki wanke.
- 3
Ki duba alalen ko yayi dai ki zubawa miyan Maggie da cabbage idan ya Dan dahu sai a sauke aci hade da alalan
Similar Recipes
More Recipes
-

Shantae Lanise Wheeler
-

MissFit Rebel Hot Chocolate Shake
Shantae Lanise Wheeler
-

Shantae Lanise Wheeler
-

MissFits Rebel Chocolate Chip Cookies
Shantae Lanise Wheeler
-

Shantae Lanise Wheeler
-

MissFits Rebel Cabbage with Shrimp & Polish Sausage
Shantae Lanise Wheeler
-

Shantae Lanise Wheeler
-

Shantae Lanise Wheeler
-

Shantae Lanise Wheeler
-

Oven-Baked Chicken Legs with Broccoli & Alfredo Sauce
Shantae Lanise Wheeler
-

CookingWithCuda
-

eshivers
-

CookingWithCuda
-

erica.angleton
-

Kharay masalo ki chicken karai 😋🍗
@Tehmina_Ameen
-

Uma Pandit
-

Aaloo Paratha (Potato Stuffed Whole Wheat Flatbread)
Pooja M. Pandit
-

Punjabi dal fry tadka (dhara kitchen recipes)
Dhara Kiran Joshi
-

PV Iyer
-

Ruchi Chopra
-

Bitter leave with spinach soup
Sweet And Spices Corner
-

Dhara Kiran Joshi
-

Anne
-

Anne







Comments