Steps
- 1
Zaki tankade garin alabo naki,ki kawo gishiri kadan ki zuba ki zuba ruwa ki kwaba idn yyi miki ddai sai ki mulmula daidai grmn d kikeso.
- 2
Ki aza ruwa a tukunya idn y tafasa ki zuba wannan alabon naki da kika mulmula.
- 3
Ki yanka albasa tattasai,ki soya manja
- 4
Idn alabon y dahu saiki sauke ki tsiyaye ki qara wankewa ki zuba a cikin wani guri,ki zuba mnja,kayan miyan d kika yanka ki zuba barkono ki y mutsa.yummy baa bawa yaro mai kyuiya.
Similar Recipes
More Recipes
-

Maggie Conlon
-

Dan DJC
-

Lobia Masala (Black Eyed Beans / Cowpeas Curry)
Bethica Das
-

Prachi Phadke Puranik
-

Bethica Das
-

Sudipa Gope
-

Dheya -

Laju Gehani
-

Suchitra S(Radhika S)
-

Allison Candelora
-

beccajjm
-

Chef Weird Beard
-

MadLucky Mama
-

American style chocolate covered strawberries
Bmoorefood🧁
-

Mrs Alkaleey
-

Vaishali Singh
-

Supreme Pizza #Ramadankitayari
Misses Sajjad Memon
-

Abidaaah's Kee
-

Chhaya Vipul Agarwal
-

Lydiah Onyando
-

Miyar kubewa busashshe da tuwon semo
Ummusumy
-

stella
-

Mrs Alkaleey
-

Ummusumy
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/8382553





Comments