Steps
- 1
Ki tankade flour, garin wake da kuka,ki juya su sosai,sai gishiri kadan
- 2
Ki fara Gika Kanwa Kafin ki Gama kwaba damwake,sai kisa Kanwa kadan kada kwabin yayi ruwa
- 3
Ki Dora ruwa a pot idan sun Tafasa sai ki sa hannu ko cokali kina diba kina sawa da ya tafasa sai ki kwashe kisa cikin ruwa
- 4
Sai ki soya mai da albasa
Similar Recipes
More Recipes
-

Jamaican Meatloaf with Peppers and Banana Topping
Rebecca Dunsworth
-

Gabriel Ivarsson
-

Lauki Thalipeeth (Bottle Gourd Flatbread)
Sangita Vyas
-

Angella Ambrose
-

Karthikeyan Nanjanavaram -

Easy Homemade Naan (Pan Method)
Phenny Sharon -

Cook1999 -

Crock Pot Girl 🤡
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Yoggi
-

doggo the chef
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Fatimah Abdullahi
-

Curd Creme Soda And Nuts Ice Cream
Mital Viramgama
-

Sunita Shah
-

Natasha -

Komal Ali
-

Maha Faraz
-

Xeeta
-

Beth Harper
-

Prerna Bhatt
-

Rukhsana Iqbal
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/8863151









Comments (6)
Pls ya yawan waken da yawan flour? Ko daidai za'a sasu? Yawan wake yawan flour?