Awarar Dankalin turawa
😊
Steps
- 1
Farko dai xaki samu dankalin me kyau ki fere ki wanke se ki saka shi a guda gudan shi a tukunya ki saka ruwa yadda xe dafa shi sosae ki dafa shi yadda ya kamata idan yayi ki tace ki barshi ya huce se ki da garga xa shi sosae da sosae se ki aje shi gefe
- 2
Ki dakko attaruhu albasa tafarnuwa ki gyara ki wanke ki yanka kanana ko ki jajjaga xe fee saboda idan kikai yankan manya in ya dahu se ya dinga wargaje wa ba xe hade jikin shi ba in kika jajjaga ki samu kwano ki xuba su a ciki ki dakko danakalin ki shima ki xuba ki saka maggi curry da duka abinda kike bukhata na dandano ko kamshi amma kar.ki cika maggi don in ya dahu yana fitowa sosae sannan inda hali kar ma ki saka gishiri ki barshi da maggin kawae se dan onga in kina so idan kika xuxxuba se ki
- 3
FASA kwan da xe ishi dankalin ki ya dahu ba wata matsala kar kuma ki saka da yawa don kar yai ruwa yaki da huwa da wuri se ki xuba akai ki juya sosae se ki dakko ledar ki ki daura in kina so xaki iyayin babbab in bakya so kuma se kiyi karami ki dora ruwa a tukunya yai xafee se ki saka a ciki ki rufe har se kinga ya hade jikin shi kwan ya shige to ya dahu se ku sauke ki barshi ya huce ki yan ka ki fasa wani kwan kar ki saka komi amma a ciki se tafarnuwa ko albasar xaki iya saka curry ma.Amma bnda
- 4
Gishiri ko maggi saboda kar yai miki yawa se ki dinga sakawa a ciki kina saka a mai kina soyawa shikkenan kin gama a ci lpy 😍
Similar Recipes
More Recipes
-

culinarycubit
-

Bina Anjaria
-

Shilpa Shah
-

Green Raw Papaya Peanuts Zesty Crunchy Salad
Manisha Sampat
-

Onyxa Mix
-

Ryan
-

Bethica Das
-

The Easiest Way to Upgrade Instant Ramen in 7 Minutes
Ilovetocookrecipes -

Gazpacho from Spain: The Land of Longevity
Ilovetocookrecipes -

Amrita Chakroborty
-

Cream Cheese Bacon Cheddar Chicken
Amberly Scott
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Pinkblanket's Kitchen
-

Maizymay
-

Jason Gildersleeve
-

Smoothie #Authors marathon #4 weeks challenge
wanjiku nguru(Shiezy)
-

Zarna B V
-

Smart Culinary
-

Raduma Jamse (0716271944)
-

Valarie Muthoni
-

Archana Devi ( Chaurasia)
-

Saukakakken dankalin turawa da kwai
Smart Culinary
-

Hanyar da xaki bi wajen yin alalar gwangwani cikin sauki
Smart Culinary
-

kulsoom humayun
-

Smart Culinary





Comments