Danwaken wake da Rogo

Umma Abubakar
Umma Abubakar @ummcy

Ummi Abubakar #sokoto state

Danwaken wake da Rogo

Ummi Abubakar #sokoto state

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Fulawa,
  2. wake,
  3. rogo,
  4. dawa
  5. Mangyada,
  6. yaji,
  7. kuka,
  8. kanwa
  9. Cucumber,
  10. albasa,

Cooking Instructions

  1. 1

    Dafarko zaki. Hada wakenki da rogo da dawarki kikai nikan gari, dawar saikin wanke tasha iska.

  2. 2

    Saiki tankade kihada da fulawa, kizuba kuka saiki zuba ruwan kanwa, kisa ruwa kikwaba bada kauriba kima bada ruwaba.

  3. 3

    Saiki dora tukunyarki kizuba ruwa madaidaita, idan suka dauko tafasa saiki dauko kwabinki kina nasawa, idan yayi saiki soya mai kizuba yaji da star saici, Ba, aba yaro mai kiwa.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Umma Abubakar
on

Comments

Similar Recipes