Miyar kwai
Maryam Kabir Moyi @Maryam898911
Miyar ki cikin sauki kici da duk abunda kikeso harda ma shinkafa.😋😋
Miyar kwai
Miyar ki cikin sauki kici da duk abunda kikeso harda ma shinkafa.😋😋
Steps
- 1
Ki gyara kayan miyarki ki jajjaga
- 2
Kisa mai a pan dinki ki soya sannan kisaka jajjagagun kayan miyarki ki soya kisaka maginki da curry da thyme da kayan kanshinki,
- 3
Kicigaba da soyawa sai sun soyu kifasa kwan ki kisa kiyita juyama karya kama har ya soyu sai yakai baruwa sosai a ciki kamar haka👇sai ki kwashe ana ci da bread ko doya
Similar Recipes
More Recipes
-

Nutan Shah
-

Santy Coy
-

Shaik Hajira
-

Vada Heroux
-

Elanor
-

Slow Cooker Goat Curry (myheartbeets.com)
Cluelesskitty
-

cindybear
-

Maggie Conlon
-

Leelumae
-

Jarrod Milstead
-

Foodielover
-

Rabi'atu Kabir Yakubu
-

Rajeshree Shah (Homechef), Gujarat
-

Rubina Naim
-

meemi’s kitchen
-

Shammo Khanam
-

Hot milk donut tootyfruity cake (eggfree)
Divya Konduri
-

Sharmin Zshan
-

@Tehmina_Ameen
-

Maryam Kabir Moyi -

Radhika Joshi
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/9484312












Comments