
Awara dah kunun waken suya

Yarana suna son ci awara shiyasa yau nace nima bari na kwada yi dah hanuna
Awara dah kunun waken suya
Yarana suna son ci awara shiyasa yau nace nima bari na kwada yi dah hanuna
Steps
- 1
Farko na gyara wanke suya sai na dibi 5tin na jika
- 2
Daya soyu sai na kwashe, amma sai akwai marmashe awara sai na fasa egg a xuba akai na soya shi.
- 3
Sai na ba yar markade, da aka kawo sai na tace na daura a wuta bayan ya tafaso sai na xuba ruwan tsari da ya hade guri daya sai na tace a colander
- 4
Bayan ya huce sai na yayyanka a gefe kuma na sa maggi dah unga da ruwa a small container, in dauko pieces sai nasa a hadin maggi insa a mai.
- 5
Sauran 1tin din kuma sai nasa citta da kananfari shima aka markada, bayan na tace sai na daura a wuta har ya tafasa sai na sauke
Made this recipe? Share a Cooksnap!
Let Awwal Aysha know how it turned out.
Nothing says thank you like a photo!
Someone made your recipe and shared a Cooksnap!

Similar Recipes
More Recipes
-

Restaurant-Style Chicken Curry in Tomato Gravy
Krishna Biswas
-

Heenaba jadeja
-

Heenaba jadeja
-

Kashmiri chilly garlic chutney
Muniswari.G
-

Salad, cabbage, cucumber, onion
Kulsoom Bukhari
-

Nyambura mwangi
-

KaZ Naka
-

Swati Sheth
-

Foram C. Virani
-

Leelumae
-

Jarrod Milstead
-

Foodielover
-

mandy
-

Green bean and potato#eattherainbow
Komal Riasat
-

Phodshi Kolambi Chi Bhaji (Grassy Leafy Veg And Shrimp Fritters)
Pooja M. Pandit
-

Belinda
-

Husnerh Abubakar
-

Saima Sameer Ali
-

Chalupa-Joes or Sloppy Chalupas
skunkmonkey101
-

Eggplants and zucchini curry# coconut contenst
Caroline Kawira











Comments