Doughnuts
I love every thing about cooking
Steps
- 1
Ki tankade flour dinki ki ajiye gefe ki sa salt
- 2
Sai ki samu ruwan ki mai dumi ki zuba sugar,peak,yeast and egg then flavour
- 3
Sai ki juye ciki flour dinan kiyi mixing dinshi sai ki zuba butter dinki a jiki ki kwaba shi sosai ya hade jikinshi
- 4
Sai ki dan kara flour kadan sai ki buga shi sosai ya bugu kun san doughnut bugu yake so in ya bugu sai ki rufe shi for some minutes
- 5
Sai kiyi murza kina fidda shape din doughnut in kin gama kisa shi a rana ya tashi sai ki soya
- 6
Note deep fry xaaayi kuma mai sai yayi zafi sosai in ba haka ba zai sha mai
Similar Recipes
More Recipes
-

ifuchi
-

Mukti Sahay
-

Prachi Phadke Puranik
-

Dahi TikhariSpicy Yogurt Curry
Swati Ganguly Chatterjee
-

Madhumita Bishnu
-

Mukti Sahay
-

Shital Jataniya
-

Cindy C.R.
-

Nena's.cook.nook
-

Hilary
-

Chef Bon Bon
-

Prerna Desai
-

Khushbu Gupta
-

Deezah Sulaiman Omar -

Fresh plaintain and egg frittata
Àmieys Cuisine
-

Zahal_treats
-

@Tehmina_Ameen
-

Deezah Sulaiman Omar
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/9791711

















Comments