Steps
- 1
Zaki nemi Namar ki, sai ki yanka ta, kada tayi jiki kamar namar miya. Ki daura tukunyar ki akan wuta ki zuba namar naki kada kisa ruwa.(*amma idan ruwar namarki takare kuma namar ki bai nuna ba zaki iya sa ruwa*) Kisa maggi and pinch of salt. Ki barta ta nuna sosai.
- 2
Sai ki hada scotch bonnet,mai,albasa,curry, thyme da dandano
- 3
A bari yaji wuta sai ki zuba kuli kuli ki garwaya shi
- 4
Kiyi serving dinshi HOT da Bread ko gurasa
Similar Recipes
More Recipes
-

Archana Agrawal
-

Madhumita Bishnu
-

Ryan
-

Shobha Deshmukh
-

Bethica Das
-

Pabi Chettri
-

Barnali Debdas
-

Shari
-

Kyrstien -

CoolJewel
-

Stuffed Brioche French Toast with Blueberry Compote & Whipped Cream
finishwithbutter -

Cameline Meat Brewet with Onions
skunkmonkey101
-

Stuffed Brioche French Toast with Blueberry Compote & Whipped Cream
finishwithbutter -

Radhika Joshi
-

Salmon Pasta with Lemon-Parmesan Sauce
markscohen -

Shazia Noor
-

Syeda Haya Zahra
-

Nafeesa Mustafa
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/9922100




















Comments