Faten doya

NI'EEMA'S KITCHEN @cook_18206232
Cooking Instructions
- 1
Zaki fere doya sai ki yanka kanana kanana
- 2
Saki daura tukunya a wuta kisa manja da kayan miya ki soya ki sa ruwa da kifi bushashe sai maggi and curry,salt
- 3
Idan ruwa ya tafasa sai ki sa doyan ki rufe idan ya kusa nuna sai ki gutsira doya ya cabe sai kisa alaiyahu sai ki rufe ya steaming
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Similar Recipes
-
-
-
Miyar kubewa busashshe by mmn Khaleel's kitchen Miyar kubewa busashshe by mmn Khaleel's kitchen
#northernsoupcontens Mmn Khaleel's Kitchen -
-
-
-
-
-
Fish papper Fish papper
#Ramadancontest#Ramadandishrecipe#cookpadramadan. so Delicious ZUM's Kitchen -
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/10584552
Comments