LAMBA LAMBA😹 by maryumms_cuisine🌸

Chef_Maryumms_cuisine
Chef_Maryumms_cuisine @diaryofryammmkitchen
Damaturu,yobe state

Well da farko de lamba😹 wani traditional abincin kare kare(tribe) ne dasu Ke matukan sonshi kuma yake da dadi amma sekun taba zaku tabbatar I was like me wannan for the first time akace lamba nace to bari nataba Ina tabawa naji🤤🤤🤤it was so mouthwatering Wlh shine nakoya yanda ake and here is it👇#Yobe,damaturu

LAMBA LAMBA😹 by maryumms_cuisine🌸

Well da farko de lamba😹 wani traditional abincin kare kare(tribe) ne dasu Ke matukan sonshi kuma yake da dadi amma sekun taba zaku tabbatar I was like me wannan for the first time akace lamba nace to bari nataba Ina tabawa naji🤤🤤🤤it was so mouthwatering Wlh shine nakoya yanda ake and here is it👇#Yobe,damaturu

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

1hour
2 servings
  1. 1.Flour/semovita
  2. 2.lalo/karkashi leaf
  3. 3.wake barzazze
  4. 4.ruwan kanwa(wato kanwa ajika da ruwa)
  5. 5.leda Na kullawa
  6. 6.yaji(spicyone)
  7. 7.mai(soyayye da albasa)

Cooking Instructions

1hour
  1. 1

    Dafarko zaki samu lalonki Ko karkashi saboda anfiyinsa dasu Dan yaukinsu kuma shine yafi dacewa dashi, nide Nawa da lalo nayi duk wanda yasamu karkashi Ko lalo

  2. 2

    Ki yanka shi kanana ki wanke ki tsane ki ajiye a gefe

  3. 3

    Sannan kisamu flour naki ki tankade Ko semovita duk anayi dashi duk wanda yasamu nide da flour nayi,seki dauko ki sa a rubber da zemiki dadin kwabi

  4. 4

    Sannan kidauko wakenki wanda kin riga kin barzashi sama sama ki gwaraya da flour naki seki dauko ruwan kanwan ki,ki zuba aciki kar Yayi yawa after that kidauko ganyen lalonki kisa aciki ki gauraya.

  5. 5

    Seki samu normal ruwa ki zuba akai kiyi ta bugawa da hannu Ko muciya ruwan amma basosai ba amma kuma karyayi kauri haryanzu dai dai misali tayanda zezo daidai da dafuwan wakenki

  6. 6

    Daganan kuma seki kulla a leda kamar alale,seki Dora tukunya da ruwa inya tafasa sekisa su kamar 1hr haka zedafu kalas Kinga ma lamba saura ci😹😹😹

  7. 7

    Seki yan yanka kisa Mai da yaji kici kiban labari😹😹😹🤤🤤

  8. 8

    Gasunan haka suke😍😍😍😍

  9. 9
Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Chef_Maryumms_cuisine
Chef_Maryumms_cuisine @diaryofryammmkitchen
on
Damaturu,yobe state
Aspiring Chef👩‍🍳
Read more

Comments (7)

Similar Recipes