Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Kifi
  2. Albasa
  3. Taliyar yan yara
  4. Attaruhu
  5. Mai
  6. Kuri

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko zaki samu tukunya maikyau saiki dora akan gas dinki

  2. 2

    Sannan kizuba ruwa aciki sannan ki dauku attaruhun ki kiwanki di daka saiki zuba aciki

  3. 3

    Sannan kidauku kifin ki ki gyarashi kizuba aciki sai mai dan kadan sannan ki yanka albasa kizuba sannan ki rufi tukunyar ta tafasa saiki dauku taliyar yan yaranki ki zuba a ciki saiki dauku magin ciki ki zuba kidan zuya ta saiki rufi karki cika juyawa sbd karta cabi miki saiki bata minti 5 zuwa minti 10 saiki juyi acikin kwanun ki sai ci

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman Neehal
Maman Neehal @cook_18762221
on

Comments

Similar Recipes