Limon jinja da limon tsami

Maman Neehal
Maman Neehal @cook_18762221
Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Jinja
  2. Kayan gamshi
  3. Limon tsami
  4. Sugar

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko zaki samu jinjar ki ki kankarita sai ki samu turminki kidaka ta sosai ko kuma ki gogata a abin goga kubiwa saiki zuba ruwa a ciki ki samu rariya mai laushi ki taci sannan kisamu limon tsaminki ki matsi ruwan saiki hada da jinjar ki kuma taciwa saiki kawo sugar ki zuba ki kawa abin gamshi inkina da bugata ki zuba saiki saka cikin na urar sayyaya abu yai sanyi sai sha

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman Neehal
Maman Neehal @cook_18762221
on

Comments

Similar Recipes