Tuwon shinkafa/miyan wake

Tuwon shinkafa/miyan wake
Steps
- 1
Da farko zaa jika waken a surfa shi a turmi a wankeshi a cire duk wani datti dake cikinsa kaman dai yanda akeyi in zaayi kosai sai a zubashi a tukunya a yanka masa albasa babba guda daya a zuba ruwa ya hau saman sa sai a rufe tukunyar a barshi sai ya dahu sosai yayi luguf sai asa maburgi a burgeshi.
- 2
Zaa wanke naman a zuba a tukunya a dafashi da albasa da kayan dandano sai yayi luguf sai a zuba nikakken kayan miya da aka riga aka tafasa shi ruwan ya tsotse a kai a zuba mangyada asa su sinadaran dandano,curry da thyme da mix spice din a jujjuya sai a zuba dafaffen waken a ciki a juya a barshi ya nuna kaman mintuna goma sha biyar sai a zuba ganyen ugu din a juya a dafa kaman mintinu biyar sai a sauke.
- 3
Tuwon kuma zaa fara tafasa ruwa sai a dauraye shinkafar a zuba a barta ta nuna tayi luguf anayi ana jujjuya lokaci lokaci gudun kada ta kama.idan yayi shinkafar ta narke sai a tuketa da farin garin masara a rufeta ta dan turara sai a kwashe.
Similar Recipes
More Recipes
-

Suchitra S(Radhika S)
-

Anoli Vinchhi
-

Durreshahwar Khan
-

Muniswari.G
-

Oven-roasted chicken drumsticks
Sarvat Hanif
-

Namrata’s Signature Baingan Anda Recipe
Namrata sarmah
-

culinarycubit
-

Bina Anjaria
-

Shilpa Shah
-

Mad Cook
-

Whizzle
-

jenscookingdiary
-

Vaishali Chhabra - Food marvels With VC
-

Naheed Alam
-

Divyanshi 's Cooking Diary (Divyanshi Hiran)vegetarian Recipes
-

Arely C
-

Dhara Sheth
-

Sweet corn veg soup with roasted potatoes
Mumtaz Ramzan
-

Husseina Nazir
-

Lilly Drees -

ritika garg bansal
-

Prachi Desai











Comments