Steps
- 1
Da farko zaki tankade fulawar ki saiki zuba ruwa ki damata kada tayi kauri kuma kada tayi ruwa sosai.
- 2
Saiki wanke albasa da lawashi ki yayyanka ki zuba a ciki saiki wanke attaruhu ki jajjaga ki zuba saiki saka maggi da gishiri ki jujjuya ki daura kasko akan wuta in yayi zafi ki saka manja kayan saiki debo kullin fulawar ki zuba ki saka ludayin ki faffada harta soyu saiki saka cokali mai fadi ki juya saman y koma kasa shima y soyu saiki dauke haka zakiyi tayi harki gama.
- 3
Saiki wanke tumatur da albasa da lawashi ki yayyanka kanana saiki zuba wainar fulawar ki a plate ki saka yaji ki zuba tmatur din, kina guzirar wainar ki dangwali yaji ki debi tumatur kici ba'a bawa yaro mai kiwa uwar gda saikin gwada.
Similar Recipes
More Recipes
-

Vedangi Kokate
-

Diet biscuits with custard flavour 🫓 🫓
Kulsoom Bukhari
-

Nutan Shah
-

Gatte ki kadhi and dry Masala gatta
Prachi Maheshwari
-

Suchitra S(Radhika S)
-

Sangita Vyas
-

Hema Wane
-

Mridula Srivastava
-

Angelica
-

Air Fry with Me
-

Chef Bryce
-

Instant Pot Bacon Wrapped Turkey Leg
Lauren Maxwell
-

Lauren Maxwell
-

Oven-Grilled (baked) pork ribs
Francine Franca
-

Aicha(stardrops_cakes)
-

Grilled fish with roasted potato
Ankita Basu Saha
-

Rekha Rathi
-

Farhat Banu



















Comments