Tuwon shinkafa miyar Alayyahu da Ugwu

Umrabs_tasty_bites
Umrabs_tasty_bites @Ummigabs
Rigachikun Kaduna
Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Tuwon shinkafa
  2. Shinkafan hausa
  3. Ruwa
  4. Miyar Alayyahu da Ugwu
  5. Alyyahu (spinach)
  6. leafUgwu
  7. Ganda (gbomo)
  8. Nama
  9. Kwai (egg)
  10. Egusi
  11. Kayan miya
  12. Manja (palm oil)
  13. Citta da tafarnuwa
  14. Maggie
  15. Salt (pinch)
  16. Water

Cooking Instructions

  1. 1

    A dora ruwa a wuta in ya tafasa lokacin an rege an wanke shinkafa tas, sai a juyeshi in ruwan ya kame sai a duba in shinkafan ya dahu in bai dahu ba a kara ruwan zafi in yayi sai a tuka tuwon. A kwashe a leda ko a mulmula.

  2. 2

    A yanka ganda da nama a sa a wuta ya dahu yayi laushi, sai a yi blending kayan miya a zuba palm oil a tukunya in yayi zafi sai a zuba kayan miyan a barshi ga soyu sai a zuba citta da tafarnuwa da Maggie da pinch of salt ajuyasu su dan soyu.

  3. 3

    Sai a kwaba egusi da egg adunga jefawa kamar dan wake a cikin soyayyen kayan miya, sannan a rufe ayi lowering wuta sbd egusi ya nuna for like 2mins, sai a bude zaa ga yakoma kamar scrambled egg sai asa spoon a faffasa shi yayi kanana, sannan a zuba tafasasshen nama da ganda a zuba ruwa kadan, arufe ya dan dahu.

  4. 4

    A zuba ugwu ya dahu for 5mins sai azuba alayyahu abashi 2mins, a ci lafiya👌.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Umrabs_tasty_bites
on
Rigachikun Kaduna
****Proudly muslimah💃**** cooking is my fav😄***** recipes both in English and hausa language👌****
Read more

Comments

Similar Recipes