Naman cikin samosa

Naman cikin samosa Wanda ba nikan inji ba, Nidai nafison kalan wnn Don yafi na inji dadi da kama Maggi kajishi zaqwai😋😅
Naman cikin samosa
Naman cikin samosa Wanda ba nikan inji ba, Nidai nafison kalan wnn Don yafi na inji dadi da kama Maggi kajishi zaqwai😋😅
Steps
- 1
Da farko ki samu namanki tsoka saiki Sanya a tukunya kisa maggi da albasa Ginger nd garlic spices ki juya ki rufe idan ya dahu Sai ki sauke ki daka kmr zakiyi dambun mama idan ya daku saikisa tafarnuwa daya ki goga citta kadan ki wanke tarugu kisa da albasa rabi Sai ki hade ki dakesu Sai ki kwashe sai ki Dora frypan a wuta kisa Mai da albasa Sai ki sa Naman ki motsa
- 2
Daga Nan kin yayyanka su Karas Kamar haka in Naman da kikasan yadan fara chanza kala saiki zuba kayan dakika yanka banda lawashin da koren tattasan saiki da Maggi daya da onga da Curry da thyme ki motsa
- 3
Zai koma Kamar haka saiki zuba Dan ragowan romonki akai kibarshi na minti 1zuwa2 saikisa lawashin da koren tattasan ki rage wuta yayi kmr 30 sec saiki sauke
- 4
- 5
NOTE. Kada ki Bari yayi Kamar dambun nama ba'ason shi haka. Shine amfanin says romon Amma kin gani dn mitsil ne na bar Naman ya dahu sosai Sai romon ya rage kadan
Similar Recipes
More Recipes
-

Purab_Paschim_ka_Pyaala(Mango_Gandhoraj_lemon_smoothie)
Swati Ganguly Chatterjee
-

Moringa Masala Chaas (Moringa Spiced Buttermilk)
Krishna Dholakia
-

Drumstick Potato Poppy Seeds Curry (Bengali style Danta-Aloo Posto)
Amrita Chakroborty
-

Bina Anjaria
-

deoyani
-

Crispy Garlic Butter Baked Potatoes
Pinkblanket's Kitchen
-

Lemon mint kadha for digestion
DROOLSOME MORSEL BY AFREEN WASEEM
-

skunkmonkey101
-

kairynel
-

Cornbread with Honey Whipped Butter
Air Fry with Me
-

Hamburger Steaks with Mushroom and Onion Gravy
Cookin' Conni
-

Nosheen Nadeem
-

Cookin' Conni
-

Walies Cuisine
-

Umma Ruman
-

Hamburger Steaks with Mushroom and Onion Gravy
Cookin' Conni
-

skunkmonkey101
-

Salted Fried Cabbage and Steamdogs
skunkmonkey101
-

Jyoti Ghuge
-

jason williams















Comments