Steps
- 1
These are my ingredients:
- 2
Zaki zuba flour a bowl,ki saka yeast,egg,baking powder,butter,da sugar se pinch of salt,zaki dama madarar bari ki zuba aciki ki kwa6a had sai yayi soft..saiki rufeshi ki barshi ya tashi like 30-40 minutes.
- 3
Idan fulawarki ta tashi zakiga tayi doubling in size saiki daukota kiyi rolling dnta kamar tabarma a flat surface kada yayi kauri kada kuma yayi siriri sosai
- 4
Saiki mixing cinnamon powder da brown sugar amma ni anawa nayi using da Milo/bournvita.saiki Shafa butter akan fulawar da kika murza ki kawo wannan hadin na cinnamon da brown sugar ki zuba akai ko ina ya samu,saiki nannadeshi kamar tabarma
- 5
Saiki sami zare(thread)ki ninkashi ya danyi kauri saiki sakoshi ta qasan cinnamon roll dnki kamar dai zaki qulle zaren saiki yanka wannan cinnamon roll dn dashi..kamar dai yadda na nuna a hotunan qasa
- 6
Saiki sami baking tray ki Shafa butter ki jera wannan cinnamon roll,,ki bar space tsakanin kowanne roll da dan uwansa saboda ze qara tashi ki barshi like 20-30 minutes zai qara tashi ya hau.
- 7
Zakiyi pre-heating Oven se kiyi baking for 15-20 minutes
- 8
Glazed with condensed milk+powdered milk or whipping cream.Enjoy
Similar Recipes
More Recipes
-

Gracious Kitchen
-

Beetroot Salad with Corn and Pomegranate
Gracious Kitchen
-

Shainuu Aroraੴ
-

Sudha Agrawal
-

Aishwarya Kitchen A
-

Seema Sharma
-

Soumini Bhattacherjee
-

foodwithnels
-

Kema Nicole
-

BOMBOLINI (Italian Donuts with Vanilla Pastry Cream)🇮🇹
Wilhelmina Cooks
-

Kay Anwar
-

Easy Italian cheese bread sticks
Chef Nena
-

Amanda Yu
-

Sapna Arora
-

Amanda Yu
-

Fiona @ Free From Favourites
-

Chris Jacobs
-

Cucumber, Chikuwa & Wakame Mayo Salad
Hiroko Liston
-

Crock Pot Girl 🤡
-

ZMA
































Comments