Shinkafa da wake da salad

Yau dai hausa Nike ji😅. Da zun na shiga kicin na rasa me Zan dafa abincin Rana😀 sai na ce bari nayi shinkafa da wake , na bude frijin in ga abinda nake da shi na hadi😀😀, ku biyo ni dakin girki💃🏻💃🏻
Shinkafa da wake da salad
Yau dai hausa Nike ji😅. Da zun na shiga kicin na rasa me Zan dafa abincin Rana😀 sai na ce bari nayi shinkafa da wake , na bude frijin in ga abinda nake da shi na hadi😀😀, ku biyo ni dakin girki💃🏻💃🏻
Steps
- 1
Ki dafa wake, ki kwashe ki a je gefe, sai ki wanke shinkafar ki dafa sai ta kusan dafuwa sai ki sauke ki hada da daffafiyar waken ki,ki wanke ki ajiye gefe
- 2
Dama can kin shirya kayan girki kamar hoton a sama. Na Kuma yanka kabeji da kokumba na hada da mayonis na sa a firijin.
- 3
Ni Ina yin abinci daki daki(step by step) don ya fi fitar da dandanon. Zaki Dora mangyada in yayi zafi ki zuba albassa kina juyawa,kada kiyi nisa kada ya kone, sai ya fara koma wa ruwan kasa kasa (golden brown) sai ki zuba tarugu ki juya zuwa minti biyu.
- 4
Ki zuba kayan dandano da kanshi cikin tsohuwar miyar tumatur dinki sanan ki juye gaba daya cikin mangyandan sai ki bari ya Dan tsoyu zuwa wani lokaci, sai ki Kara ruwa daidai yada zai ishi dafuwar shinkafarki. Ki Bari ya tafasa,sai ki hada da shinkafarki,wake,koren wake da karas, ki mayar kan wuta ta tsotse.
- 5
Ta dafu shinkafa ta tsotse💃🏻 ta dafu shinkafa ta tsotse 💃🏻. Wa zai iya tuna wakar a wata fim na can baya😀😀
Similar Recipes
More Recipes
-

Becky Webster
-

Vidyutaa Kashyap
-

Til Bata (Sesame Seeds Chutney - Bong style)
Bethica Das
-

Bethica Das
-

Rita Talukdar Adak
-

Foram C. Virani
-

Beena Radia
-

Naomi’s memo👩🏻🍳 -

Jam cookies or Swedish cookies
Radhi’s Kitchen
-

Shikha Yashu Jethi
-

Chef Bryce
-

carrie
-

Leftover Dal palak Paratha with Papad chutney
Minnie Vagrani
-

Trushna Vyas
-

NIKITA BANSAL
-

Chicken and eggs cheese sandwiches with french fries
Nargis shaikh Shaukat
-

Sudeshna Rajib Das
-

Jasmine Shaikh
-

PRIYANSHI JAIN
-

Moong dal kachori with aloo sabji
Aanal’ kitchen (by Aanal Thakkar)
-

Aruna Thapar
-

Jyoti Prakash Assudani









Comments (7)