Rose bread
Homemade is d best💃💃#repurstate
Steps
- 1
Ga abubuwan bukata, zaki tankade flour a roba mai fadi saiki saka madara, d sugar
- 2
Kisa yeast, ki juya ki fasa kwai daya
- 3
Ki kadashi ki zuba akan flour dinki yafi rabi
- 4
Saiki juya sosai y hade d flour din, saiki saka ruwan dumi ki kwaba y zama dough
- 5
Saiki juye manki akai ki juya sosai main y shige jikinsa saiki dawo d dough dinki kan chopping board ki kneading dinshi like 10mnts
- 6
Saiki rabashi gida uku saiki dauke ki barbada flour a chopping board dinki saiki daura guda daya dg cikin ukun nan
- 7
Kiyi rolling dinshi kmr hk👇saiki samu cup mai round shape ki cire circle shape guda uku hk zakiyi a sauran dough dinki xai baki guda goma idan kin gama saiki dakko guda daya ki shafa masa egg a abakinsa kmr hk👇
- 8
Saiki dakko wani daban ki daura a bakinsa kmr hk👇zakiyita sawa har saikin saka guda biyar sannan saiki nannade kamar tabarma
- 9
Idan kin gama nadewa saiki rabashi biyu d wuka saiki juyasu ki gyara bakin nasu kmr 🌹🌹 Rose flower hk zakiyi a sauran biyar din
- 10
Zaki shafe bakin pan dinki d oil idan kin gama saiki jerasu a ciki ki rufe kisa a rana y tashi na 1h saiki shafa masa egg akai
- 11
Saiki barbada ridi,d kuma habbatussauda ready to bake
- 12
Done😋 zaki iya ci d tea☕ ko d lemo🍹
- 13
- 14
- 15
Similar Recipes
More Recipes
-

Keshma Raichura
-

Spinach Stuffed Pork Loin Chops
Santy Coy
-

Ankita Kapil Varshney
-

Francesco
-

Barnali Debdas
-

Brad's Enchiladas Suizas with Grilled Corn Salsa
wingmaster835
-

Garima Mayur Mangwani -

Ricardo
-

Lauren
-

Cheesy Sausage and Potato Bake
Leelumae
-

Leelumae
-

Crock pot pork chops and gravy
Lisa Pitts
-

Rabiqa Ahsan
-

Madiha Muzammil Khanani
-

Ayesha Siddiqa
-

Bashonti Pulao (Basanti Pulao)
Sudeshna Rajib Das
-

Amrita Mallik
-

Neha Dua
-

Juhi Prakash Sewani
-

Satnam Kaur
-

Drumstick Moringa Sabzi - Sweet & Sour Gujarati Style
Manisha Sampat
-

Mrs. Rashid



















































Comments (4)