Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

45 mins
  1. 1Nama kilo
  2. 10Tarugu
  3. 2Tattasai
  4. 1Albasa babba
  5. Kayan yaji babban cokali2
  6. 8Maggi
  7. Ajino rabin leda
  8. Citta karamin chokali
  9. Tafarnuwa

Cooking Instructions

45 mins
  1. 1

    Zaki wanke namanki ki zuba cikin tukunya se ki zuba kayan kamashi su Maggi da sauransu

  2. 2

    Zaki jajjaga tarugu tattasai albasa ki zuba ciki

  3. 3

    Idan namanki ya dahu se ki kwashe ki bar ruwan naman a wuta yayita tafasa harse ya tsotse ruwan shi

  4. 4

    Ko bakida firig aka se ruwan namanki ya kwanan miki biyu kina anfani

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima Ummi Tunau
on

Comments (6)

Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
Bari na kada mana da kuka kawai. @jantulluhadiza84 sai ki taho mana da tuwo

Similar Recipes