Meat pie

Jamaa duk wanda yga wannan meatpie din yasan ba karamun dadi zea yi, fadan dandanan shi ma bata baki ne
Meat pie
Jamaa duk wanda yga wannan meatpie din yasan ba karamun dadi zea yi, fadan dandanan shi ma bata baki ne
Steps
- 1
Zaki kwaba flour dinki, da 2 table spoon of oil, sai ki saka salt, baking powder, da ruwa ki kwaba do dinki har sai yayi laushi
- 2
Sai ki rufeshi for 5 minutes
- 3
Zaki Samu oil dinki kisa a pan sai ki soya Albasarki
- 4
Sai ki saka namanki
- 5
Ki dan soyashi
Kisaka seasoning dinki - 6
Saiki dakko dan kalinki da carrot dinki da kikai musu half done kisaka a ciki
Sai ki saka attaruhunki sanan ki kara yankakkiyar albasa akai - 7
Sai ki barshi for 2 minutes
- 8
Sai kizo ki murza flour dinki kina filling da wancan hadin da kikai masa
- 9
Sai ki soyashi kamar haka
Similar Recipes
More Recipes
-

Supriya Devkar
-

culinarycubit
-

Paneer Doodhpak - A Sweet Raksha Bandhan Treat
Sangita Vyas
-

Watermelon Cake (fresh fruit cake)
Rehana Wasim
-

Mukti Sahay
-

Mukti Sahay
-

Madhumita Bishnu
-

Kendall Sampson -

Jerry Kaye
-

Cream cheese frosting recipe for cupcakes
Alex quintero
-

Carrot cupcakes with sliced almonds
Alex quintero
-

Taco-bout the best seasoning ever
Len Elie
-

dflynch
-

TheMancunianCook
-

Grace
-

Dr Vidyashree
-

Taco-bout the best seasoning ever
Len Elie
-

ZMA
-

My best ever summer drink.neer more/chach
Savee's kitchen
-

Aloo pakoray Spring Onion pakoray.
asma syed
-

ZMA















Comments