Dankali da miyar kaza

Very delicious and healthy breakfast
Dankali da miyar kaza
Very delicious and healthy breakfast
Steps
- 1
COOKING IS LOVE MADE VISIBLE
*fyazil's Cuisines*
*DANKALI DA MIYAR KAZA*MIYAR KAZA
Danyar nama nake da shi na wanke na zuba a tukunya na daura akan wuta, na sa ruwa, Maggie, gishiri kadan, citta na rufe nabarshi ya kusa nuna da ruwan ya ragu saina sa mai, albasa, attarugu, danyar tattashe, tomato, curry, nakara maggie, na juya ya dan soyu kayan miyar suka dan narke saina saukeFARAR DANKALI
Ki samu Irish potatoes ki bare saiki yanka ta kanana ki daura ruwa a akan wuta (yana nuna dauri babu - 2
Bukatar sa ruwa dayawa), kisa gishiri kadan da mai kadan ki rufe in ya nuna saiki sauke. Nasa kwai daya aciki shima ya dahu.
Zaki iya cinsa da sauce, da stew, kuma ba lallai saida kaza zakiyi ba zaki iya using kifi
*fyazil's tasty bites*
*IG_fyazilmkyari_007*
Similar Recipes
More Recipes
-

Cluelesskitty
-

Brown Butter Mini Chocolate Chip Cookies
Ashley Smith
-

Fudgy Brownie Cookies with Crackly Tops
Ashley Smith
-

Ashley Smith
-

Ashley Smith
-

Ashley Smith
-

Arezu
-

Yummy everyday
-

Bethica Das
-

Yummy everyday
-

Danielle B
-

Rick M
-

MMOBRIEN
-

Danielle B
-

Neha Nikul Raval
-

Guilt free banana smoothie (free online class)
Salamatu Mai Kyari (fyazil's Cuisines)
-

Tangerine stir fry (free online class)
Salamatu Mai Kyari (fyazil's Cuisines)
-

Mandeep sodhi Loomba -

Foodzesty
-

Mamta Rastogi











Comments