My homemade vegetable pizza
Yummy yummy yum-yum🍕🍕
Steps
- 1
Ga ingredients namu
- 2
Da farko zaki jika yeast din ki da sugar a karamin bowl ko kofi da ruwan dumi saiki damashi ki ajiye zuwa 15mins zai kumburo da kansa
- 3
Daga nan saiki dakko flour taki ki zuba mai da gishiri ki hadasu ki jujjuya.
- 4
Saiki ki dakko yeast din ki da yayi 15mins ki zuba akan flour taki ki kwaba dough dinki, ki yi kneading sosai kisa a rana ko guri mai dumi.
- 5
Saiki dora saucepan dinki akan wuta ki zuba ketchup, mai,gishiri,da dan sugar kadan kina juya idan ya tsinke saiki zuba crushed spices dinki ya dan tafaso ki sauke.
- 6
Saiki barshi ya huce kafin kizo amfani dashi.
- 7
Daga nan saiki dakko dough dinki ki kara kneading ki murza akan chopping board, zaki murzashi iya fadin da kike so.
- 8
Saiki zuba wannan sauce naki akan dough dinki ko'ina ki shafa, sai ki watsa cheese shima.
- 9
Saiki zuba minced meat da slice veggies dinki ki kara watsa cheese shima akai.
- 10
Dama already kinyi preheating na oven dinki saiki shafa butter ajikin baking tray naki ki dora dough dinki, kisa a oven for 15-20mins.
- 11
My homemade vegetable pizza is done.
- 12
Ready to enjoys
Similar Recipes
More Recipes
-

Madhvi Srivastava
-

Prachi Phadke Puranik
-

Soumini Bhattacherjee
-

ZMA
-

Kshama's Kitchen
-

Shilpa Shah
-

Rachana Sagala
-

Saunf Wali Chai/ Healthy Fennel Seeds Drink for Monsoon
Navnita Jaiswal
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Cold Beveridge
-

Reny Turner
-

Chinese Style Green Beans With Ground Pork
Home Cooking Wonderland
-

skunkmonkey101
-

Husna kubau
-

Zee's Kitchen
-

POONAM ARORA
-

Mukti Sahay
-

Soni Chaturvedi
-

Tilapia, kienyeji greens and ugali
Maureen Abong
-

Rice, beans and creamed spinach
Maureen Abong
-

Mboga kienyeji, rice and beans
Maureen Abong
-

POONAM ARORA











Comments