Super Soft Banana Pancake's
Hmmmm
Steps
- 1
Da farko zaki zuba dry ingredients naki gaba 1 babban bowl ki juya sosai ki ajiye aside.
- 2
Saiki sa rariya ki tankade idan kuma dama already kin tankade shikenan.
- 3
Saiki zuba bananas dinki awani bowl din kisa fork kiyi marshing dinta.
- 4
Saiki zuba wet ingredients naki akan bananas dinki ki juya sosai.
- 5
Idan sun hade jikin su saiki dakko dry ingredients dinki, ki zuba akan wet din kisa whisker kiyi ta juya har sai yayi smooth.
- 6
Saiki dora frypan akan stove at low heat, saboda bayason wuta da yawa, saiki sami tissue ki dangalo mai ki goga acikin pan din sannan ki zuba kullin naki a tsakiya.
- 7
Ba'a fakadawa inda kika zuba ya dan fakada akan pan din ki shikenan, saiki barshi ya gasu idan nan side din yayi saiki juya 1 side din zaki ga yayi brown mai abin sha'awa.
- 8
Idan yayi saiki cire ki zuba wani kullin haka zaki tayi harki gama.
- 9
Saiki topping da abinda kike so, ni nayiwa topping da whipped cream da Zuma.
- 10
Super soft banana pancakes is ready.
- 11
Ready to enjoyed.
Similar Recipes
More Recipes
-

Sudipa Gope
-

Ricardo
-

Padmini Venkatesan
-

Vidyutaa Kashyap
-

Darshana Patel
-

Nivashini Kesavan
-

Madhumita Bishnu
-

Bina Anjaria
-

Spicy & Zesty Potato Stuffed Capsicum Rings
Manisha Sampat
-

Amelia E :)
-

Pawon Indo Bule
-

skunkmonkey101
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Easy Crockpot WHITE CHICKEN TACO CHILI
🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Christina
-

Tomato chutney#indian Food Contest
Navinder Kaur
-

Sudha pandey
-

Osigwechidinma@yahoo.com -

Ashu Sukhija -

Tasty sukumawiki served with eggs
Victoria Mwende -

teema habeeb
-

Rekha Unni
-

Vaishali Jindal -

saratu -

Whosayna’s Spaghetti tossed in Red Sauce
Husseina Nazir





Comments (2)