Steps
- 1
Da farko ki wanke shinkafarki ki saka a colander ta tsane.
- 2
Sai ki dora mai mai yawa kaman zakiyi suyan dankali, idan yayi zapi sai ki dakko shinkafar nan ki zuba a cikin man ki soya ta kina juyawa lokaci zuwa lokaci kada ta qone ta qasa
- 3
Idan tayi brown sai ki kwashe ki zuba a colander man ya tsane.
- 4
Bayan kin sauke sai ki dakko tukunya ki zuba mai dan kadan saboda already shinkafar akwai mai. Sai ki kawo attaruhu ki zuba ki tsaida ruwa ki saka seasonings dinki da salt sai ki rufe
- 5
Idan ya tafasa sai ki dakko soyayyar shinkafarki ki zuba ki rufe. Idan ta kusa tsotsewa sai ki dakko yankakkiyar albasarki ki zuba ki sake rufewa ta qarasa. Your super delicious brown rice is ready. ☺NB
- 6
NB. You can add vegiea of your choice. Amman zaki saka ne idan shinkafar ta kusa dahuwa, idan kika saka da farko zasu tafe lugup.
Similar Recipes
More Recipes
-

Bukharicooking vlogs
-

Shital Jataniya
-

Jacket Potatoes with Cheese Filling
ALEX xx ✈🇬🇧🇱🇹
-

Mango Shrikhand - Aamrakhand - Indian traditional desert
Manisha Sampat
-

Ruchi Agarwal
-

ifuchi
-

Priyangi Pujara
-

ifuchi
-

Mango Malai Kulfi - Summer Special Frozen Dessert
Manisha Sampat
-

Priyangi Pujara
-

Sloppy Joe Philly steak and cheese,
🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Teriyaki chicken wings (Air fried)
Larry Jackson
-

Sweet Hawaiian Sloppy Joe Cups
Chef Mommy Nessa
-

bistro naomi - 尚美食堂
-

Mrs Maimuna Liman
-

Amierah S-Man
-

Amierah S-Man
-

Amierah S-Man
-

Amierah S-Man
-

nitzer51
-

nitzer51
-

nitzer51






Comments