Cooking Instructions
- 1
A wanke shinkafar a jika ya jiku sosai. Asa a blender a nika idan ya jiku sai a tace
- 2
Asa ruwa kadan a uta sai idan ya tafasa asa kadan daga cikin Rowan shinkafar da aka tace Ana juyawa.idan ya fara kamshi sai a sauke
- 3
Idan ya dan huce sai a zuba a cikin sauran ruwan shinkafar asa sugar
- 4
Asa kankara sai sha
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Similar Recipes
-
Smoortjie (sausageFood) Smoortjie (sausageFood)
Best ever!!!!!!!!!!!! A must try :positive MizCarrie -
-
Soyayyar kaza😋 Soyayyar kaza😋
Inason soyayyar kaza musamman idan aka saka mata Kayan qamshi Fatima Bint Galadima -
-
-
-
-
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6518129
Comments