Soyayyen kifi da dankali

Meenah's Cuisine
Meenah's Cuisine @cook_14222428
Edit recipe
See report
Share
Share

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko na yanka kifi na wanke shi da vinager da lemon tsami na barshi ruwan jikinsa ya tsane

  2. 2

    Sai nasa salt a jiki na dura mai a pan da yayi zafi saina soya dankali na dana gama sai na soya kifi na

  3. 3

    Sai na dura pot nasa mai kadan sai nasa albasa,carrot,green pepper,red pepper na soya su sai nasa attaruhu nasa ruwa bada yawa ba

  4. 4

    Sai nasa maggi da spices dina da garlic,sai na kawo soyayyen dankali na na zuba a ciki saina rufe

  5. 5

    Na barshi yayi kamar 5mints ruwan ya kusan tso_tsewa sai nasa kifina da curry sai na juya na rufe,yayi kamar 3mints saina sauke

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Meenah's Cuisine
Meenah's Cuisine @cook_14222428
on

Comments

Similar Recipes