Awara

#awaracontest I so much like awara most especially with sauce. And sometimes welcoming my guest (friends) with awara
Awara
#awaracontest I so much like awara most especially with sauce. And sometimes welcoming my guest (friends) with awara
Steps
- 1
Da farko, za ki wanke waken soya din ki, sai ki bayar a markada miki. Ki bi a hankali ki tace, ruwan za ki zuba a ruwa ki ba shi wuta ya ci gaba da dahuwa.
- 2
Bayan ya dahu, sai ki nemi mataci ki zuba a ciki, ki zuba jajjagaggen tarugu da albasa, ki matse shi ya tsane sannan ki nemi wani abu mai nauyi ki dora a kai, saboda ruwan ya karisa tsanewa.
- 3
Bayan ya gama tsanewa, sai ki samu wuka ki yayyanka iya girman da kike so
- 4
Ki hada maggi da gishiri wuri guda, sai ki ringa tsoma awarar a ciki kina sakawa a cikin mai kina soyawa.
- 5
For making sauce, za ki jajjaga tarugu ki yanka albasa. Ki zuba mai kadan a sauce pan sannan ki zuba jajjagen. Ki saka maggi da curry ki rage wutar a hankali tana soyuwa. Bayan ta soyu sai ki fasa kwai ki zuba, ki ci gaba da juyawa don kar kwan ya duddunkule. Idan komai ya yi sai ki sauke
- 6
Da na tashi sai na raba awarar gida biyu, ta farko na juye sauce din a cikinta na motse sosai duka ta hade kamar dama tare na soya su
- 7
Ta biyun kuma na zuba ta gefe, sauce din ma a gefe sannan na yi garnishing da vegetables.
Similar Recipes
More Recipes
-

Foram C. Virani
-

Shradha Nema (foodgazin')
-

Monika Jain
-

Deepti Johri
-

Heena Jani
-

Ananthi @ Crazy Cookie
-

Shobha Deshmukh
-

Sudipa Gope
-

Dan Flynn
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Cori Gladden
-

Blair Webster-Urton
-

Edgar Ruiz -

Aisha Salim
-

Richard Hiscutt
-

Ummul Khayr Ahmad
-

Sim aloo chingri(dry flat beans potato and prawns)
anju goswami -

Fried yam,egg with onion sauce
Zahal_treats
-

Chicken and Irish Potatoes porridge
Ekah O. Ihekoromadu Abjmoms -

jyoti mittal
-

jyoti mittal
-

Ayie's Tasty 'N' Bellefull. (Abujamoms 91)
-

Nilu Rastogi











Comments (2)