Share

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko xaki samu bowl dinki ki xuba duka dry ingredient dinki sai ki xuba butter d egg ki juya sosai sai ki xuba ruwa ki kwaba shi kiyi kneading har y xama dough sai ki rufe ki barshi a warm place y tashi

  2. 2

    Sai kiyi grating coconut dinki ki xuba a pan ki xuba sugar d butter kita juyawa har sai ta fara danko sai ki sauke

  3. 3

    Sai ki dauko dough dinki kiyi rolling dinsa in circle ko kuma kisa abu mai circle ki fitar d shape din

  4. 4

    Sai ki xuba coconut din a tsakiya kisa water a gefe sai ki dauko wani flour din d kikayi rolling shima in circle ki dora akai ki manne d water dinnan sai ki dora oil a wuta ki soya a low heat

  5. 5

    Sai ki barbada icing sugar a kai amma b dole bane

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mumeena's Kitchen
Mumeena's Kitchen @cook_13833838
on
Kano

Similar Recipes