Steps
- 1
Zaki tankade flour din ki kiy mixing da gishiri, saiki hada ruwan dumi da yeast ki kwaba flour din da dan tauri ki rufe ki aje shi wuri mai dumi
- 2
Sannan zaki dauko shi in ya tashi kisa hannun ki a ruwa saiki cire ki sa a flour ki debo shi ki fadada shi saiki dora a baking tray dakika shafama mai ki na jerasu ki kunna wutar sama da qasa saiki gasa.
- 3
Bayan kin gama saiki hada garin qulin ki ki sa masa mai kadan ki soya shi a frynpan a hankali kisa masa maggi da albasa kadan bayan kin soya shi sama sama saiki sauqe shi
- 4
Zaki soya man ki da albasa ki aje gefe saiki wanke albasa da tomato ki yanka su qanana, sannan zaki samu bowl kina jera gurasan ki ciki saiki kawo yajin qulin ki barbada kisa mai ki barbada albasa da tumatur din, saiki qara jera wasu ki sake barbada ysjin qulin kisa mai albasa da tumatur haka harbki gama.
Similar Recipes
More Recipes
-

Jeremy Smith
-

Sarvat Hanif
-

Amazing Foodies
-

Insect Guy -

Chickpea Curry with Ground Insects
Insect Guy -

Green Bean Stir Fry with Insect Powder
Insect Guy -

Shital Jataniya
-

Jhatpat Street Styled Sabzi-Paneer Ghotala 😋
Anoli Vinchhi
-

Nikita Singhal
-

Christina
-

Brown sugar cookies with pecans and chocolate chips
Jarrod Milstead
-

Becky Webster
-

Long Island NY Foodie
-

Baked chicken breast with vinaigrette
Phillip Dietz
-

Mato's Favorite Dishes
-

Mato's Favorite Dishes
-

Mato's Favorite Dishes
-

Gunabanta Sahu -

Bynt_muhammad
-

Banana Chocolate chip Cup Cakes
Athena Wakecu
-

🍴In The Kitchen With Anita Hewitt🍴
-

Helen U
-

Rae
-

Athena Wakecu






Comments