Simple shawarma
Recipe good for dessert
Steps
- 1
Kiyi mixing flour,salt,baking powder sai kisa mai bada yawa ba ki juya sosai sai kidinga xuba ruwa kadan kadan kina juya kar ruwa yayi yawa har kwabin yayi.
- 2
Sai ki barshi kamar 15 min xakiga ya hade jikin Sa.ya saki sosai.
Saiki kara mixing ki rarrrabashi into piece sai kiyi rolling yayi falan falan sosai. - 3
Ki daura akan non stick pan at low heat xakiga yana dan kumburuwa sai ki juya dayan side din haka xakiyi tayi har na 1min.kisa a flask kafin kiyi filling
- 4
For the fillings
- 5
Ki yanka dankali ki soya ki ajje gefe,ki yanka cabbage a tsaye ki ajje gefe, ki gurus carrot a abun goge kubewa ki ajje gefe,ki yanka cucumber ta tsaye ki ajje gefe,ki jajjaga attarugu,ginger and garlic ki ajje
- 6
Ki dafa nama ko kaxa sai ki daka shi kadan kisa hannu ki yayyagashi ki ajje gefe.
- 7
Sai kisa mai kadan a pan ki xuba albasa slice ki dinga juyawa har sai ta fara laushi kisa attarugu da ginger nd garlic ki juya na 2 min sai kisa curry maggi da gishiri sai ki xuba dagargaxaxxan nama/kaxa ki juya
- 8
Sai ki xuba dankalin akan su naman ki juya sosai sai ki fasa egg akai ki barshi for 1 min sai ki da gargazashi sai ki cigaba da juyawa for 2min idan yayi sai ki sauke
- 9
Ki hada bama da ketchup a bowl ki juya sai ki dauko bread din shawarma ki shafa baman ajikin bread din ki jera cabbage atsaye sai kisa carrot shima atsaye sai kisa hadin kaxan ki daura cucumber ki nada irin na shawarma
Similar Recipes
More Recipes
-

Air Fryer Onion and Spinach Pakoda
Shradha Nema (foodgazin')
-

Jibita’s Green Mango Mint Chicken Lollipop
Jibita Khanna
-

Monika Jain
-

Radhika Shaparia
-

Corn Chaat / Cheese Corn Chaat
Ananthi @ Crazy Cookie
-

Aruna Thapar
-

ZMA
-

Suchitra S(Radhika S)
-

Heena Jani
-

Cooking with Kimberly Wood
-

Wendy S. Geiss
-

Wendy S. Geiss
-

J Isaac -

Darshna Bhatia
-

Purvi Modi
-

Er. Amrita Shrivastava
-

vanshika bhatia
-

angel cuty
-

Naman Nangru
-

Dry potato curry (tiffin special)
Sharayu Tadkal Yawalkar
-

Rashi Jain
-

Chef Gold
-

pushpa rani







Comments (2)