Steps
- 1
Na wanke kifi na barshi ya tsane sai na zuba mai a kaskon suya na dora a kan wuta na barshi yai zafi sannan na soya kifin. Na kwashe na aje a gefe
- 2
Na dauko alayyahu na na gyara sannan na wanke da dan gishiri sena yanka shi. Na kwashe na zuba a tukunya na ruwa dan kadan na dora akan wuta na dafa har ruwan ya dan tsotse tukun na sauke
- 3
Na dauko kayan miyan na wanke se nai blending na kwashe a tukunya na dora ya wuta na dan tafasa. Se na zuba manja ludayi daya, man gyada rabin ludayi na soya kayan miyan. Na saka maggi,gishiri,curry,citta da tafarnuwa, na yanka albasa na jujjuya sannan na dauko alayyahun na zuba akai na juya, na dauko kifin na zuba shima a ciki na kara juyawa na rufe na da mintuna sannan na sauke
Similar Recipes
More Recipes
-

Lower Carb Chocolate Coconut Protein Balls
StephieCanCook
-

Panta Bhaat (Leftover Fermented Rice) with Daler Bora
Rita Talukdar Adak
-

ifuchi
-

Heenaba jadeja
-

Turai Ki Sabji/ Simple Tori Ki Sabji without Masala
Navnita Jaiswal
-

Aloo ka Chokha/ Aloo ka Bharta
Navnita Jaiswal
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Falgooni Mangrola
-

The yummiest blueberry muffins!!!!!!!
Bmoorefood🧁
-

Mediterranean spice rubbed grilled ribeye
tamiller1954
-

I love chili on a cold damp day
bill426
-

Smoked sausage potatoes and peppers
shopaway@hotmail.com -

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Jollof rice and beans with smoked fish
Rafia Saeed Abjmom16
-

Layla (lulu)
-

Kiran Vyas
-

Shandré Goss-Ross
-

Mohini Gupta
-

Khadeeja Tasi'u
-

Jollof rice and fried plantain
Chichi Dozie ( Abuja Mom)
-

Mohini Gupta
-

aisha bukhar








Comments